iqna

IQNA

suratu Yunus
Surorin Kur’ani (10)
Labarin annabawa, musamman arangamarsu da masu musun addini, ya kasance wani bangare na ayoyin Alkur’ani; Ayoyi a cikin suratu Yunus suna gayyatar wadannan mutane musamman ma masu karyata Alkur'ani zuwa ga kalubale mai wahala!
Lambar Labari: 3487412    Ranar Watsawa : 2022/06/12

Me Alkur'ani Ke Cewa (1)
Tehran (IQNA) Watakila ya faru da kai wani lokaci mutum ya kan sami kansa a cikin wani yanayi da ba wanda ya san halin da yake ciki ko kuma ba zai iya taimakonsa ba. Ya “yi nishi” kuma ya nace don neman taimako, kamar dai ya gaskata akwai wata halitta mai ƙarfi a kusa da za ta iya taimaka masa.
Lambar Labari: 3487308    Ranar Watsawa : 2022/05/18